Tuesday, August 20, 2019

AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES▣ CUTUKA...

AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES




▣ CUTUKA...
:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ▣ CUTUKANDA AKE DAUKA WAJEN SADUWA  ♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧ ▷Sexually transmitted dise...
        SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES




▣ CUTUKANDA AKE DAUKA WAJEN SADUWA 
♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧

▷Sexually transmitted diseases / infection

Sune wadan su nau'o'in cutuka da ake dau

Kan su ta hanyoyi mabanbanta  wadanda

Samuwar su ta kawo wani sauyi na dabi'ar

Jiki akasin da da yake akai.

▷Nau'o'in sune masu zuwa kamar haka

◐ Bacteria

◐ viroses

◐ Fungi

Wadanda acikin wadan nan kowanne yana da raberaben su ya danganta da wannene diseases ne cikin nauoin bacteria ko viros ko fungi kake tare da shi.

Bacteria. viros. Fungi  dukkan su su ake kira da Sexually transmitted diseases.

▷Masana suna kiran wannan rukuni da Sexually transmitted diseases nau'ikan cutuka wadanda ake daukan su ta hanyoyi kamar haka

● Saduwa tsakanin mace da namiji

● bandaki mara tsafta

● ko barin kaya masu danshi a jiki ko kuma zama cikin danshin

● Rashin daidaituwar sunadarin hormonal

● Raunin immune system

● qarancin bacci

● Juna biyu  yayin da mace ta samu ciki

Kadan daga cikin sanadin dake kawo ire iren cutukan da suka shafi sexually transmitted diseases kenan

          ◆ALAMOMIN SAMUWAR STD◆

● Fitar farin ruwa (vaginal dischage)

● yawan jin qayqayi a vagina

● jin quna a al'aura (vagina)

● fata tai bororo taija

● zafi wajen yin fitsari (pain urination)

● jin quna wajen fitsari (burning urination)

● jin zafi wajen saduwa (painful duaring intercourse)


     ✔MATAKAN KARIYA (PREVENTION)✔

▷Yanada kyau lura da lafiya a rayuwa dan haka a duk wani yanayi da zaka tsinci kanka  kai qoqarin samun masana inhar baka da lfy to baka da komai
Hakan.

∽ yayin da ka tabbatar da abokin zamanka yana dauke da nou'ikan wannan diseases yana da kyau ka dauki matakan kariya dan ka rage yaduwar infection ta hanyar shawartar likita

∽  wajibine tuntubar likita yayin jin chanji a jikinka sabanin yanda kasabaji musamman wajen saduwa ko faruwar wani abu a Reprodoction system abinda ya shafi bangaren al'aura

 NEMI SHAWARAR LIKITA, DAN NEMAN MAFITA

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Daga Abbas s lawan

Al'mawadda islamic herbal medicine


08082002440☜☜☜☜☜☜☜


Saturday, August 3, 2019

DAYA DAGA CIKIN INFECTION MAI HANA HAI HUWA

◈ Pelvic inflammatory disease wani ciwone da yake a bangaren da ya shafi mahaifa female reproduction organs.
Nau'ine daga nau'ikan STI sexually transmitted infections.

◈ A Nigeria mutane fiye da 100 thausand suke hadarin kamuwa da PID a duk shekara

◈ matsalace da take faruwa daga wani nau'in infection zuwa wani.
Yana samuwane da sular shigar bacteria cikin uterus da fallopian tube, ya haifarda ciwo a jikin pelvic.

◈ PID infection ne wanda yake lalata fallopian tubes ovarias da uterus.

◈ Asanadiyar lalacewar wadan nan hanyoyi na reproductio, shine yake bayuwa ga matsalar rashin haihuwa

                        ALAMOMIN PID

☆ Jin sanyin jiki

☆ jin gajiya

☆ zazzabi a kodayaushe

☆ warin gaba

☆ jin amai

☆ ko tsanani jin ciwo wajen periods

Kadan daga wadan su alamomi wadanda ake ji yayin ganewar shigar pid

                       HADARIN PID

Daga lokacin da wannan infection kafara gane alamun cewar akwai yuwar sa gare ka yana da kyau daukan mataki dan tuntubar masana doctors dan bawa kanka kariya
Rashin yin hakan kuwa shike haifarda fertility froblems (matsalar haihuwa)

DAGA

AL'MAWADDA ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE RIJIYAR ZAKI KANO

☎ DAN NEMAN QARIN BAYANI

08032413012

Friday, August 2, 2019


GYARAN FATA TAI HASKE GA MATA
INGANCIN MACE GA RAYUWAR TA ABUBUWANE WADANDA AKE TSALLAKE SU AWANNAN ZANANI DA MUKE CIKI

* KI ZAMA MAI GYARA AKOWANE LOKACI KO ZAMANI SAI LOKACIN KO ZAMANIN YA TAFI DAKE A YANDA YAZO

* INGANTACCEN GYARAN JIKINE DA ZAKI DAU SATI 2 KINA YI KUMA ZA KIGA SAKAMAKO MAI KYAU 

ZAKI SAMI

🌟 TURMERIC (kurkum)

🌟 coconut oil (man kwa

🌟 Apple cider vinegar  

YANDA ZAKI HADA KAYANKI

SAI KI SAMI DAKAKKEN KURKUM DINKI DA MAN KWAKWARKI. IDAN KINA SO HADA NA KWANA 2 SAI KI DEBI COKALIN CIN ABINCI 3 DA MAN KWAKWA COKALI 2 KI HDA WAJE GUDA . 

SAI KI DAUKO APPLE CIDER KI SAMI AUDUGA SAI KI SAMI RUWAN DUMI KI ZUBA APPLE CIDER DIN KI MURFI 2 RUWAN YA ZAMA KAMAR RABIN KOFI KO KAR YA KARASA RABIN KOFIN KI SA AUDUGAR KI GOGE FUSKARKI DA SHI KINA GOGOA CIKIN VENIGA DINKI KINA GOGE  FUSKARKI DA SHI YAYIN DA KIKA GAMA GOGE FUSKARKI DA SHI SAI KI DAUKO KWABABBEN KURKUM DIN KI KI SHAFA A FUSKA YA KAI TSAWON MINTI 15 KAFIN WANKA SAI KI WANKE HAR TSAWWON KWANA 14 

FUSKARKI ZA TAI HASKE                             
DUKKAN KURAJEN FUSKAR KI ZAI GOGE 
FUSKAR KI ZATAI HASKE                            

SAI MUN HADU A KASHI NA 2


DAGA
AL'MAWADDA ISLAMIC CHEMIST 
RIJIYAR ZAKI KANO

☎ 08032413012



Friday, June 21, 2019


♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
MAGANAR MASANA PHILFMATOLOGY
WATO WANI FANNI NA ABINDA YA SHAFI KISS (SUMBATA)

*Kiss (Sumbata) wani salone na sadar da soyayya tsakanin bangarori mace da namiji

*Kiss wata hanyace mai matuqar mahimmanci wajen sadarda so da jaddda so ta yanda zaku zama ma'abota kulawa da junan ku a kowane lokaci

*kiss hanyace satacciyar hanyar kula da masoya 100 %

*kiss wani launine na sashi sex wato masana suna daukan sa tamkar rabin saduwa da macene

*kiss yanada matukar tasiri wajen ayyukan da sihir kan iya yi wajen kulla soyayya tsakanin ma'aurata

*kiss wani salone wadanda fararen fata mafi akasarin su dake fadin doniya rukaimana wayo tafaskar soyayya,

*wadan su dagacikin mu suna tunanin wai kamar abune wanda zai xma ba al'adace tamuba.

*Alissafi irin na so baida wani bngaranci wanda wani zai iya yi wani kuma ba zai iya yiba sai dai in har ya saba da addinika

Kaso 9 da da dogo 9 na mutanen doniya suna amfani da wannan salo na sadarda soyayya kiss

Zamu hadu a maganganu kan masana lafiya ★★★★★★★

Abbas s lawan
Shugaban Al'mawadda Islamic medicine Rijiyar zaki kano

☎ 08032413012

MATSALOLI GAME DA CUTUKANDA SUKA SHAFI ALJAN KO RASHIN KWARJINI WAJEN JAMA'A

Saudayawa ana yawan samun mutane masu matsaloli dangane da cutukan aljan
Wanda zamu ga cewa mace tana iyakar qoqarinta wajen kwalliya ko biyayya ga miji ko saurayi amma kash !!!!

* sai kaga matar aure dukkan abinda miji yake da buqata na biyayya ko qawa ta rayuwar aure wanda miji yake da nauyi kan matarsa tasauke amma sakamakon wadan su matsaloli wadanda baganin su akeba sun sha kan lamarin haka za aita fama abu yaki ci yaki cinyewa,

*kan kace me kaga soyayya ta fara rauni aure yana neman yankewa sakamakon ta ban garen da suka zama ba laifin ma'auratanba kenan

*Akwai wadan su hanyoyi wadanda masoya kebi batare da saniba su lalata soyyar su !!!!!!!♥♥♥♥♥♥♥♥

Naku
Abbas s lawan

Shugaban cibiyar
AAl'mawadda Islamic chamist Rijiyar zaki kano

☎ 08032413012

Sunday, June 2, 2019

HANYOYIN YAQI DA INFECTION
★★★★★★★★★★☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◇◇◇◇◇

* Akwai wadan su abubuwa game da yaqi da infection wadanda ya kamata ace muna lura da su.

* Yana da kyau ka/ki sani infection wata cutace wacce take da tasiri wajen kawo dauki wajen fitarwa da ma'aurata jin dadin zamantakewar su ta hanyoyi daban daban.

* Dan kadan daga cikin hanyoyin

  • Yana hanawa ma'aurata jin dadin jima'i
  • Yana haddasa rigima ko jin haushin juna 
* Ta wadan nan hanyoyin kadai mai sauqine aure ya rabu sabida soyayyar da take tsakanin ku dole zai zama ta datse . Sabida baku samun jituwa a tsakanin juna.

* To in kuwa hakane yana da kyau ka/ki yiwa juna wata tambayoyi wadanda ya kamata ku san su

1* mene infection ?

2* Ta wace hanya ake gane Infection ?

3* Ya zan yi idan inada shi ?

4* zan iya tabbatarda Infection ba tare da ?masanaba

5* Inya tabbata inada shi zan iya maganinsa a gida ?

6* Wata zata iya amfani da wanda ta karbo inta rage nima inyi amfani dashi ?

7* wacce hanya akebi yayin samarda maganinsa ko kuma sassaucinsa ?

8* Alokacin da nagane inadashi idan ban dau matakiba mene zai iya faruwa ?

9* Idan inada shi to ta wace hanya na same shi ?

10* Idan banda shi kuma ta wacce hanya zan bawa kaina kariya ?

11* kuma ta wacce hanya ake dauka ?

* WWadan nan hanyoyine masu mahimmanci wadanda ya kamata amsoshin su su sama gare ka/ki  da sannu insha Allah zzamu cigaba .

Kasance mai biybiyar mu domin samun mafita game da abinda ya shafi lamuran Rayuwar auran ku 

Daga 

Abbas s lawan shugaban cicibiyar Al'mawadda islamic health ccenter 
Rijiyiyar zaki kano Nigeri

☎ 
08032413012


AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES▣ CUTUKA...

AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ▣ CUTUKA... :         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ...