Tuesday, August 20, 2019

        SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES




▣ CUTUKANDA AKE DAUKA WAJEN SADUWA 
♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧

▷Sexually transmitted diseases / infection

Sune wadan su nau'o'in cutuka da ake dau

Kan su ta hanyoyi mabanbanta  wadanda

Samuwar su ta kawo wani sauyi na dabi'ar

Jiki akasin da da yake akai.

▷Nau'o'in sune masu zuwa kamar haka

◐ Bacteria

◐ viroses

◐ Fungi

Wadanda acikin wadan nan kowanne yana da raberaben su ya danganta da wannene diseases ne cikin nauoin bacteria ko viros ko fungi kake tare da shi.

Bacteria. viros. Fungi  dukkan su su ake kira da Sexually transmitted diseases.

▷Masana suna kiran wannan rukuni da Sexually transmitted diseases nau'ikan cutuka wadanda ake daukan su ta hanyoyi kamar haka

● Saduwa tsakanin mace da namiji

● bandaki mara tsafta

● ko barin kaya masu danshi a jiki ko kuma zama cikin danshin

● Rashin daidaituwar sunadarin hormonal

● Raunin immune system

● qarancin bacci

● Juna biyu  yayin da mace ta samu ciki

Kadan daga cikin sanadin dake kawo ire iren cutukan da suka shafi sexually transmitted diseases kenan

          ◆ALAMOMIN SAMUWAR STD◆

● Fitar farin ruwa (vaginal dischage)

● yawan jin qayqayi a vagina

● jin quna a al'aura (vagina)

● fata tai bororo taija

● zafi wajen yin fitsari (pain urination)

● jin quna wajen fitsari (burning urination)

● jin zafi wajen saduwa (painful duaring intercourse)


     ✔MATAKAN KARIYA (PREVENTION)✔

▷Yanada kyau lura da lafiya a rayuwa dan haka a duk wani yanayi da zaka tsinci kanka  kai qoqarin samun masana inhar baka da lfy to baka da komai
Hakan.

∽ yayin da ka tabbatar da abokin zamanka yana dauke da nou'ikan wannan diseases yana da kyau ka dauki matakan kariya dan ka rage yaduwar infection ta hanyar shawartar likita

∽  wajibine tuntubar likita yayin jin chanji a jikinka sabanin yanda kasabaji musamman wajen saduwa ko faruwar wani abu a Reprodoction system abinda ya shafi bangaren al'aura

 NEMI SHAWARAR LIKITA, DAN NEMAN MAFITA

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Daga Abbas s lawan

Al'mawadda islamic herbal medicine


08082002440☜☜☜☜☜☜☜


No comments:

Post a Comment

AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES▣ CUTUKA...

AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ▣ CUTUKA... :         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ...