GYARAN FATA TAI HASKE GA MATA
INGANCIN MACE GA RAYUWAR TA ABUBUWANE WADANDA AKE TSALLAKE SU AWANNAN ZANANI DA MUKE CIKI
* KI ZAMA MAI GYARA AKOWANE LOKACI KO ZAMANI SAI LOKACIN KO ZAMANIN YA TAFI DAKE A YANDA YAZO
* INGANTACCEN GYARAN JIKINE DA ZAKI DAU SATI 2 KINA YI KUMA ZA KIGA SAKAMAKO MAI KYAU
ZAKI SAMI
🌟 TURMERIC (kurkum)
🌟 coconut oil (man kwa
🌟 Apple cider vinegar
YANDA ZAKI HADA KAYANKI
SAI KI SAMI DAKAKKEN KURKUM DINKI DA MAN KWAKWARKI. IDAN KINA SO HADA NA KWANA 2 SAI KI DEBI COKALIN CIN ABINCI 3 DA MAN KWAKWA COKALI 2 KI HDA WAJE GUDA .
SAI KI DAUKO APPLE CIDER KI SAMI AUDUGA SAI KI SAMI RUWAN DUMI KI ZUBA APPLE CIDER DIN KI MURFI 2 RUWAN YA ZAMA KAMAR RABIN KOFI KO KAR YA KARASA RABIN KOFIN KI SA AUDUGAR KI GOGE FUSKARKI DA SHI KINA GOGOA CIKIN VENIGA DINKI KINA GOGE FUSKARKI DA SHI YAYIN DA KIKA GAMA GOGE FUSKARKI DA SHI SAI KI DAUKO KWABABBEN KURKUM DIN KI KI SHAFA A FUSKA YA KAI TSAWON MINTI 15 KAFIN WANKA SAI KI WANKE HAR TSAWWON KWANA 14
FUSKARKI ZA TAI HASKE
DUKKAN KURAJEN FUSKAR KI ZAI GOGE
FUSKAR KI ZATAI HASKE
SAI MUN HADU A KASHI NA 2
DAGA
AL'MAWADDA ISLAMIC CHEMIST
RIJIYAR ZAKI KANO
☎ 08032413012

No comments:
Post a Comment