★★★★★★★★★★☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◇◇◇◇◇
* Akwai wadan su abubuwa game da yaqi da infection wadanda ya kamata ace muna lura da su.
* Yana da kyau ka/ki sani infection wata cutace wacce take da tasiri wajen kawo dauki wajen fitarwa da ma'aurata jin dadin zamantakewar su ta hanyoyi daban daban.
* Dan kadan daga cikin hanyoyin
- Yana hanawa ma'aurata jin dadin jima'i
- Yana haddasa rigima ko jin haushin juna
* Ta wadan nan hanyoyin kadai mai sauqine aure ya rabu sabida soyayyar da take tsakanin ku dole zai zama ta datse . Sabida baku samun jituwa a tsakanin juna.
* To in kuwa hakane yana da kyau ka/ki yiwa juna wata tambayoyi wadanda ya kamata ku san su
1* mene infection ?
2* Ta wace hanya ake gane Infection ?
3* Ya zan yi idan inada shi ?
4* zan iya tabbatarda Infection ba tare da ?masanaba
5* Inya tabbata inada shi zan iya maganinsa a gida ?
6* Wata zata iya amfani da wanda ta karbo inta rage nima inyi amfani dashi ?
7* wacce hanya akebi yayin samarda maganinsa ko kuma sassaucinsa ?
8* Alokacin da nagane inadashi idan ban dau matakiba mene zai iya faruwa ?
9* Idan inada shi to ta wace hanya na same shi ?
10* Idan banda shi kuma ta wacce hanya zan bawa kaina kariya ?
11* kuma ta wacce hanya ake dauka ?
* WWadan nan hanyoyine masu mahimmanci wadanda ya kamata amsoshin su su sama gare ka/ki da sannu insha Allah zzamu cigaba .
Kasance mai biybiyar mu domin samun mafita game da abinda ya shafi lamuran Rayuwar auran ku
Daga
Abbas s lawan shugaban cicibiyar Al'mawadda islamic health ccenter
Rijiyiyar zaki kano Nigeri
☎
08032413012


No comments:
Post a Comment