Tuesday, August 20, 2019

AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES▣ CUTUKA...

AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES




▣ CUTUKA...
:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ▣ CUTUKANDA AKE DAUKA WAJEN SADUWA  ♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧ ▷Sexually transmitted dise...
        SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES




▣ CUTUKANDA AKE DAUKA WAJEN SADUWA 
♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧♧

▷Sexually transmitted diseases / infection

Sune wadan su nau'o'in cutuka da ake dau

Kan su ta hanyoyi mabanbanta  wadanda

Samuwar su ta kawo wani sauyi na dabi'ar

Jiki akasin da da yake akai.

▷Nau'o'in sune masu zuwa kamar haka

◐ Bacteria

◐ viroses

◐ Fungi

Wadanda acikin wadan nan kowanne yana da raberaben su ya danganta da wannene diseases ne cikin nauoin bacteria ko viros ko fungi kake tare da shi.

Bacteria. viros. Fungi  dukkan su su ake kira da Sexually transmitted diseases.

▷Masana suna kiran wannan rukuni da Sexually transmitted diseases nau'ikan cutuka wadanda ake daukan su ta hanyoyi kamar haka

● Saduwa tsakanin mace da namiji

● bandaki mara tsafta

● ko barin kaya masu danshi a jiki ko kuma zama cikin danshin

● Rashin daidaituwar sunadarin hormonal

● Raunin immune system

● qarancin bacci

● Juna biyu  yayin da mace ta samu ciki

Kadan daga cikin sanadin dake kawo ire iren cutukan da suka shafi sexually transmitted diseases kenan

          ◆ALAMOMIN SAMUWAR STD◆

● Fitar farin ruwa (vaginal dischage)

● yawan jin qayqayi a vagina

● jin quna a al'aura (vagina)

● fata tai bororo taija

● zafi wajen yin fitsari (pain urination)

● jin quna wajen fitsari (burning urination)

● jin zafi wajen saduwa (painful duaring intercourse)


     ✔MATAKAN KARIYA (PREVENTION)✔

▷Yanada kyau lura da lafiya a rayuwa dan haka a duk wani yanayi da zaka tsinci kanka  kai qoqarin samun masana inhar baka da lfy to baka da komai
Hakan.

∽ yayin da ka tabbatar da abokin zamanka yana dauke da nou'ikan wannan diseases yana da kyau ka dauki matakan kariya dan ka rage yaduwar infection ta hanyar shawartar likita

∽  wajibine tuntubar likita yayin jin chanji a jikinka sabanin yanda kasabaji musamman wajen saduwa ko faruwar wani abu a Reprodoction system abinda ya shafi bangaren al'aura

 NEMI SHAWARAR LIKITA, DAN NEMAN MAFITA

☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆

Daga Abbas s lawan

Al'mawadda islamic herbal medicine


08082002440☜☜☜☜☜☜☜


Saturday, August 3, 2019

DAYA DAGA CIKIN INFECTION MAI HANA HAI HUWA

◈ Pelvic inflammatory disease wani ciwone da yake a bangaren da ya shafi mahaifa female reproduction organs.
Nau'ine daga nau'ikan STI sexually transmitted infections.

◈ A Nigeria mutane fiye da 100 thausand suke hadarin kamuwa da PID a duk shekara

◈ matsalace da take faruwa daga wani nau'in infection zuwa wani.
Yana samuwane da sular shigar bacteria cikin uterus da fallopian tube, ya haifarda ciwo a jikin pelvic.

◈ PID infection ne wanda yake lalata fallopian tubes ovarias da uterus.

◈ Asanadiyar lalacewar wadan nan hanyoyi na reproductio, shine yake bayuwa ga matsalar rashin haihuwa

                        ALAMOMIN PID

☆ Jin sanyin jiki

☆ jin gajiya

☆ zazzabi a kodayaushe

☆ warin gaba

☆ jin amai

☆ ko tsanani jin ciwo wajen periods

Kadan daga wadan su alamomi wadanda ake ji yayin ganewar shigar pid

                       HADARIN PID

Daga lokacin da wannan infection kafara gane alamun cewar akwai yuwar sa gare ka yana da kyau daukan mataki dan tuntubar masana doctors dan bawa kanka kariya
Rashin yin hakan kuwa shike haifarda fertility froblems (matsalar haihuwa)

DAGA

AL'MAWADDA ISLAMIC AND HERBAL MEDICINE RIJIYAR ZAKI KANO

☎ DAN NEMAN QARIN BAYANI

08032413012

Friday, August 2, 2019


GYARAN FATA TAI HASKE GA MATA
INGANCIN MACE GA RAYUWAR TA ABUBUWANE WADANDA AKE TSALLAKE SU AWANNAN ZANANI DA MUKE CIKI

* KI ZAMA MAI GYARA AKOWANE LOKACI KO ZAMANI SAI LOKACIN KO ZAMANIN YA TAFI DAKE A YANDA YAZO

* INGANTACCEN GYARAN JIKINE DA ZAKI DAU SATI 2 KINA YI KUMA ZA KIGA SAKAMAKO MAI KYAU 

ZAKI SAMI

🌟 TURMERIC (kurkum)

🌟 coconut oil (man kwa

🌟 Apple cider vinegar  

YANDA ZAKI HADA KAYANKI

SAI KI SAMI DAKAKKEN KURKUM DINKI DA MAN KWAKWARKI. IDAN KINA SO HADA NA KWANA 2 SAI KI DEBI COKALIN CIN ABINCI 3 DA MAN KWAKWA COKALI 2 KI HDA WAJE GUDA . 

SAI KI DAUKO APPLE CIDER KI SAMI AUDUGA SAI KI SAMI RUWAN DUMI KI ZUBA APPLE CIDER DIN KI MURFI 2 RUWAN YA ZAMA KAMAR RABIN KOFI KO KAR YA KARASA RABIN KOFIN KI SA AUDUGAR KI GOGE FUSKARKI DA SHI KINA GOGOA CIKIN VENIGA DINKI KINA GOGE  FUSKARKI DA SHI YAYIN DA KIKA GAMA GOGE FUSKARKI DA SHI SAI KI DAUKO KWABABBEN KURKUM DIN KI KI SHAFA A FUSKA YA KAI TSAWON MINTI 15 KAFIN WANKA SAI KI WANKE HAR TSAWWON KWANA 14 

FUSKARKI ZA TAI HASKE                             
DUKKAN KURAJEN FUSKAR KI ZAI GOGE 
FUSKAR KI ZATAI HASKE                            

SAI MUN HADU A KASHI NA 2


DAGA
AL'MAWADDA ISLAMIC CHEMIST 
RIJIYAR ZAKI KANO

☎ 08032413012



AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES▣ CUTUKA...

AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER:         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ▣ CUTUKA... :         SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ...