We have many types of skin care product, like Humra soap for scent, Meerah beauty soap, New braid soap, sidra soap, and more
Friday, June 21, 2019
♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥♥
MAGANAR MASANA PHILFMATOLOGY
WATO WANI FANNI NA ABINDA YA SHAFI KISS (SUMBATA)
*Kiss (Sumbata) wani salone na sadar da soyayya tsakanin bangarori mace da namiji
*Kiss wata hanyace mai matuqar mahimmanci wajen sadarda so da jaddda so ta yanda zaku zama ma'abota kulawa da junan ku a kowane lokaci
*kiss hanyace satacciyar hanyar kula da masoya 100 %
*kiss wani launine na sashi sex wato masana suna daukan sa tamkar rabin saduwa da macene
*kiss yanada matukar tasiri wajen ayyukan da sihir kan iya yi wajen kulla soyayya tsakanin ma'aurata
*kiss wani salone wadanda fararen fata mafi akasarin su dake fadin doniya rukaimana wayo tafaskar soyayya,
*wadan su dagacikin mu suna tunanin wai kamar abune wanda zai xma ba al'adace tamuba.
*Alissafi irin na so baida wani bngaranci wanda wani zai iya yi wani kuma ba zai iya yiba sai dai in har ya saba da addinika
Kaso 9 da da dogo 9 na mutanen doniya suna amfani da wannan salo na sadarda soyayya kiss
Zamu hadu a maganganu kan masana lafiya ★★★★★★★
Abbas s lawan
Shugaban Al'mawadda Islamic medicine Rijiyar zaki kano
☎ 08032413012
MATSALOLI GAME DA CUTUKANDA SUKA SHAFI ALJAN KO RASHIN KWARJINI WAJEN JAMA'A
Saudayawa ana yawan samun mutane masu matsaloli dangane da cutukan aljan
Wanda zamu ga cewa mace tana iyakar qoqarinta wajen kwalliya ko biyayya ga miji ko saurayi amma kash !!!!
* sai kaga matar aure dukkan abinda miji yake da buqata na biyayya ko qawa ta rayuwar aure wanda miji yake da nauyi kan matarsa tasauke amma sakamakon wadan su matsaloli wadanda baganin su akeba sun sha kan lamarin haka za aita fama abu yaki ci yaki cinyewa,
*kan kace me kaga soyayya ta fara rauni aure yana neman yankewa sakamakon ta ban garen da suka zama ba laifin ma'auratanba kenan
*Akwai wadan su hanyoyi wadanda masoya kebi batare da saniba su lalata soyyar su !!!!!!!♥♥♥♥♥♥♥♥
Naku
Abbas s lawan
Shugaban cibiyar
AAl'mawadda Islamic chamist Rijiyar zaki kano

Monday, June 3, 2019
AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER: YAQI DA INFECTIOHANYOYIN YAQI DA NAUO'IN INFECTI...
AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER: YAQI DA INFECTIO
HANYOYIN YAQI DA NAUO'IN INFECTI...: YAQI DA INFECTIO HANYOYIN YAQI DA NAUO'IN INFECTION * Hanyoyine wadanda suke da sauqi wajen kulada su . Tawani bangare kuma za a iy...
HANYOYIN YAQI DA NAUO'IN INFECTI...: YAQI DA INFECTIO HANYOYIN YAQI DA NAUO'IN INFECTION * Hanyoyine wadanda suke da sauqi wajen kulada su . Tawani bangare kuma za a iy...
Sunday, June 2, 2019
HANYOYIN YAQI DA INFECTION
★★★★★★★★★★☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆☆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◆◇◇◇◇◇
* Akwai wadan su abubuwa game da yaqi da infection wadanda ya kamata ace muna lura da su.
* Yana da kyau ka/ki sani infection wata cutace wacce take da tasiri wajen kawo dauki wajen fitarwa da ma'aurata jin dadin zamantakewar su ta hanyoyi daban daban.
* Dan kadan daga cikin hanyoyin

- Yana hanawa ma'aurata jin dadin jima'i
- Yana haddasa rigima ko jin haushin juna
* Ta wadan nan hanyoyin kadai mai sauqine aure ya rabu sabida soyayyar da take tsakanin ku dole zai zama ta datse . Sabida baku samun jituwa a tsakanin juna.
* To in kuwa hakane yana da kyau ka/ki yiwa juna wata tambayoyi wadanda ya kamata ku san su
1* mene infection ?
2* Ta wace hanya ake gane Infection ?
3* Ya zan yi idan inada shi ?
4* zan iya tabbatarda Infection ba tare da ?masanaba
5* Inya tabbata inada shi zan iya maganinsa a gida ?
6* Wata zata iya amfani da wanda ta karbo inta rage nima inyi amfani dashi ?
7* wacce hanya akebi yayin samarda maganinsa ko kuma sassaucinsa ?
8* Alokacin da nagane inadashi idan ban dau matakiba mene zai iya faruwa ?
9* Idan inada shi to ta wace hanya na same shi ?
10* Idan banda shi kuma ta wacce hanya zan bawa kaina kariya ?
11* kuma ta wacce hanya ake dauka ?
* WWadan nan hanyoyine masu mahimmanci wadanda ya kamata amsoshin su su sama gare ka/ki da sannu insha Allah zzamu cigaba .
Kasance mai biybiyar mu domin samun mafita game da abinda ya shafi lamuran Rayuwar auran ku
Daga
Abbas s lawan shugaban cicibiyar Al'mawadda islamic health ccenter
Rijiyiyar zaki kano Nigeri
☎
08032413012
Subscribe to:
Comments (Atom)
AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER: SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES▣ CUTUKA...
AL'MAWADDA ISLAMIC HEALTH CENTER: SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ▣ CUTUKA... : SEXUALLY TRANSMITTED DISEASES ...
-
Maganin ciwon sanyi. wanda ake kira aturance da cystitis Alamominsa sun hada da *ciwon mara *fitar farin ruwa *daukewar ni'ima *...
-
MATSALOLI GAME DA CUTUKANDA SUKA SHAFI ALJAN KO RASHIN KWARJINI WAJEN JAMA'A Saudayawa ana yawan samun mutane masu matsaloli dangane...