- Cystitis infectio , wani ciwone a yanzu mai taka rawar gani wajen rikita alamuran ma'aurata ta hanyoyi da dama
- Yana cusa qiyayya tsakanin ma'aurata
- Yana kawo sanadiyar daukewar ni'ima
- Yana sanadiyyar rabuwar aure
- Cystitis infection shine wanda a hausance akecewa ciwon sanyin da ke kama mafitsara wanda ake cewa UTI urinary trac infection
- Ana gane UTI ta hanyoyi da dama wadanda da sannu xa mu kawo su insha Allah.
- Bladder tana kumbura a yayin da bacteria ta shiga cikinta. Bacteria tana shiga ta hanyoyi da dama
- Mafi yawan cystitis yana faruwane lokacin da bladder take lafiya , shigar wannan bacteria ke haifar da cystitis sashin mafitsara sai ya kumbura alokacinda bacteria ta haifarda gulando a sashin , ta nanne ruwa yake fita mai wari ko kuma jin kaykayi yayin yin fitsari ko kuma saduwa
- Ku biyo mu dan jin alamo min su da bada kariya daga su
- Abbas s lawan shugaban cibiyar
- Al'mawadda islamic health center dake Rijiyar zaki kano
☎ 08032413012
